Danna akwatuna da ke ƙasa domin zaɓi da kuma raba saƙonni da suna kawo tunanin kalubalen na ungozomomi, mata da mutane da suke haihuwa a yankinka
Raguwar adadin zubar da ciki daga miliyan 40 zuwa miliyan 25
Kaucewa mutuwar ƙananan yara sakamakon HIV daga 27,000 zuwa 15,000
Ƙarin samun dama ga magungunan hana daukar ciki da kuma tsarin iyali na zamani domin mata miliyan 220 waɗanda ba sa samun dama zuwa ga magungunan hana ɗaukar ciki
Domin ɗaukaka muryoyin mata wurin shugabanci, ungozomomi na bukatar ƙarin damammaki wurin ilimi, fayyatattun hanyoyi na ƙarin girma, da tabbatattun matsayoyi a gwamnati #PUSHForMidwives: @pushcampaignorg
Ajiya a cikin ƙwararrun ungozomomi masu ilimi daidaitacce yana inganta lafiya da kuma rayuwar mata, matasa da sabbin haihuwa kuma yana samar da kulawa maras haɗari kuma ingantacciya #SRMNAH ta yadda zai iya kaiwa zuwa wasu ƙarin mutane. #PUSHForMidwives: @pushcampaignorg
Idan ungozomomi suka wuce gaba, mata a ko ina sun sami nasara. Haɗa ungozomomi a cikin jagoranci ya sanya damammakin mata a cikin tsarin lafiya. #PUSHForMidwives: @pushcampaignorg
na ƙasashen da aka yi nazari sun bayar da rahoton cewa BABU ungozomomi a matsayai na shugabanci, kuma rabi basu da ungozoma a Ma'aikatar Lafiya. #PUSHForMidwives
asa za ta taimaka wurin tabbatar da cewa an kula da bukatun ungozomomi da mata da kuma sabbin haihuwa da suka kula da su a cikin manufofi dake da tasiri a kan matsayin su, lafiya, da zamantakewa.
Ungozomomi suna haɓaka tsarin haƙƙin ɗan adam ta hanyar tabbatar da wata hanya ta 'yancin mata wurin haihuwa. A taƙaice, ajiya a ungozomomi ajiya ce a goyon bayan ƙwarewa na daidaiton jinsi, & damar mata wurin haihuwa da fiye da haka. #PUSHForMidwives: @pushcampaignorg